An bukaci ‘yan Najeriya su rika fitowa domin bada gudumawar jini ga masu bukata da ke kwance a asibitoci daban-daban sakamakon yadda kididdigar kiwon lafiya ta nuna an sami ragowar kashi 5 daga masu bada gudumuwar jinin a Nijeriya.
Likita mai kula da bangaren karbar jinin na asibitin koyarwa na jami’ar Tafawa Balewa da ke Bauchi Dr. Rufa’i Dachi, ya bada shawarar.
#LibertyTVHausaNews #HausaNewsReport
Danna mahadin da ke kasa zuwa tasharmu #LibertyTV. Kuna iya danna kan kararrawa domin samun karar sanarwar sabon bidiyo.... https://www.youtube.com/libertytvnews
Za a iya samunmu a kan mujallar zamantakewar mu kamar haka:
Facebook: https://www.facebook.com/LibertyTVNews
Twitter: https://twitter.com/LibertyTVNews
Instagram: https://www.instagram.com/libertytvnews/
Domin daukar nauyin shiri ko kuma sanya tallace-tallace a kira: +2348035981503 (Kaduna) ko kuma +2348177775629 (Abuja)
Ziyarci Shafinmu Na Intanet: https://www.libertytvradio.com/
Gudumuwar Jini: An Yi Kira Ga ‘Yan Najeriya Su Jajirce newspaper mockup | |
| 1 Likes | 1 Dislikes |
| 5 views views | 8.43K followers |
| Entertainment | Upload TimePublished on 18 Jun 2019 |
Không có nhận xét nào:
Đăng nhận xét