An yi kira ga gwamnatin tarayya da na jihar Kaduna su kai dauki ga gadar Galma da ke hanyar Jos zuwa Zariya.
Al’ummomin da ke noma da sana’ar kamun kifi da sauran masu mu’amala da wannan hanya, suka yi kiran a zantawar su da manema labarai.
#LibertyTVHausaNews #HausaNewsReport
Danna mahadin da ke kasa zuwa tasharmu #LibertyTV. Kuna iya danna kan kararrawa domin samun karar sanarwar sabon bidiyo.... https://www.youtube.com/libertytvnews
Za a iya samunmu a kan mujallar zamantakewar mu kamar haka:
Facebook: https://www.facebook.com/LibertyTVNews
Twitter: https://twitter.com/LibertyTVNews
Instagram: https://www.instagram.com/libertytvnews/
Domin daukar nauyin shiri ko kuma sanya tallace-tallace a kira: +2348035981503 (Kaduna) ko kuma +2348177775629 (Abuja)
Ziyarci Shafinmu Na Intanet: https://www.libertytvradio.com/
Korafi: An Yi Kira Ga Gwamnati Ta Gyara Gadar Galma Dake Hanyar Jos newspaper mockup | |
| 1 Likes | 1 Dislikes |
| 9 views views | 8.43K followers |
| Entertainment | Upload TimePublished on 18 Jun 2019 |
Không có nhận xét nào:
Đăng nhận xét