Bayan kin amincewa da sunan Justice Asabe Karatu a matsayin
mukaddashiyar babbar jojin da majalissar dokokin jihar Kebbi
tayi an rantsar da Justice Suleiman Muhammad Ambursa, a
matsayin babban jojin jihar.
Majalisar dokokin Jihar Kebbin ta ki amincewa da zaben Asabe
ne saboda wasu canje-canje da aka gano a takardun ta na
makaranta.
#LibertyTVHausaNews #HausaNewsReport
Danna mahadin da ke kasa zuwa tasharmu #LibertyTV. Kuna iya danna kan kararrawa domin samun karar sanarwar sabon bidiyo.... https://www.youtube.com/libertytvnews
Za a iya samunmu a kan mujallar zamantakewar mu kamar haka:
Facebook: https://www.facebook.com/LibertyTVNews
Twitter: https://twitter.com/LibertyTVNews
Instagram: https://www.instagram.com/libertytvnews/
Domin daukar nauyin shiri ko kuma sanya tallace-tallace a kira: +2348035981503 (Kaduna) ko kuma +2348177775629 (Abuja)
Ziyarci Shafinmu Na Intanet: https://www.libertytvradio.com/
Nadin Mukami: An Rantsar Da Ambursa A Matsayin Jojin Jihar Kebbi newspaper mockup | |
| 1 Likes | 1 Dislikes |
| 18 views views | 8.43K followers |
| Entertainment | Upload TimePublished on 18 Jun 2019 |
Không có nhận xét nào:
Đăng nhận xét